fidelitybank

Gwamnatin Kaduna ta sake bude kasuwar Birnin Gwari tun bayan shekaru 10

Date:

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya sake buɗe kasuwar Birnin Gwari bayan kusan shekara goma tana rufe, sannan ya karɓi wasu tubabbun ƴanbindiga da suka ajiye makami suka rungumi zaman lafiya.

Ya ce gwamnatin jihar Kaduna tare da haɗin gwiwar wasu ɓangarorin gwamnatin tarayya, ta kafa kwamitin wanzar da zaman lafiya ta hanyar tattaunawa, domin samar da zaman lafiya mai ɗaurewa.

“Ta hanyar tattaunawa, yanzu mun samu amincewar mutanenmu. Yanzu manyan jagororin ƴanbindiga da dama sun miƙa wuya tare da yaransu,” in ji shi, kamar yadda shafin intanet na tashar Chanells ya ruwaito.

Ya ƙara da cewa waɗanda suka miƙa wuya, ana sanya su a shiri na musamman na gyara tunani domin tabbatar da cewa sun koma cikin al’umma sun cigaba da rayuwarsu yadda ya kamata.

Sai dai ya ce waɗanda suka ƙi miƙa wuya kuma, “ba za mu yi ƙasa a gwiwa ba wajen ɗaukar mataki a kan su. Tuni jami’an tsaro sun fara samun nasara a kan ƴanbindigar tare da ceto wasu waɗanda aka yi garkuwa da su,” in ji shi.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp