fidelitybank

Gwamnatin Buhari ta fi muni wajen yin almundahana – Malamin Majami’a

Date:

Archbishop na lardin Ecclesiastical Enugu kuma Bishop, Enugu Diocese, Anglican Communion, Most. Rabaran Emmanuel Chukwuma ya sake yin kakkausar suka ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda ya yi zargin cewa ita ce mafi yawan almundahana a tarihin kasar.

Chukwuma ya yi magana da manema labarai a Enugu a yammacin ranar Litinin, inda ya bayyana gwamnatin Buhari a matsayin gazawa wajen yaki da cin hanci da rashawa.

Malamin ya ce abin takaici ne yadda gwamnatin da aka zabe ta saboda alkawarin da ta yi na zuwa yaki da cin hanci da rashawa da inganta tattalin arzikin kasar, ya kara tabarbare al’amura a kasar.

Ya ce, “Lokacin da Buhari zai shigo, ya yi alkawarin kawo sauyi, mun rungume shi, amma maimakon abin da aka yi wa ‘yan Nijeriya alkawari, abin da muke gani ya fi muni.

“Cin hanci da rashawa ya kai wani matsayi. An yi almubazzaranci da kudaden haram a karkashin wannan gwamnati.

“Masu cin hanci da rashawa da ake tuhuma da kama su, ba a daure su, hatta wadanda gwamnatin baya ta daure an yi musu afuwa.

“An gaya mana game da biliyoyin ganima da aka kwato, ina? Shi ya sa na ce gwamnati ta yi cin hanci da rashawa. Suna sake wawure kudaden da aka kwato.”

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp