fidelitybank

Gwamnatin Akwa Ibom ta sanya dokar hana fita daga gida

Date:

Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta sanya dokar hana fita daga maraice zuwa wayewar gari, domin dakile barkewar rikicin da ke faruwa tsakanin masuntan Yarbawa, Ilajes da ’yan asalin yankin Ibeno a jihar.

Rikicin wanda ya afku a ranar Laraba ya yi sanadiyar salwantar rayuka da dukiyoyi na miliyoyin naira.

Shugaban karamar hukumar Ibeno, Henry Mkpa, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun babban sakataren yada labaran sa, Melford Asuquo.

Ya ce, matakin ya kasance umarni ne daga gwamnatin jihar cewa, dokar ta hana zirga-zirgar mutane da ababen hawa a cikin jihar. al’ummomin da ke cikin kogi daga karfe 7:00 na yamma zuwa karfe 6:00 na safe, tare da aiwatar da hakan nan take.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp