fidelitybank

Gwamnati za ta fara biyan Naira dubu 150 ga ƙananan ƴan kasuwar jihar Jigawa

Date:

Gwamnatin Najeriya ta sanar da matakin bayar da tallafin N150,000 ga ƙanana da matsakaitan ƴankasuwar jihar Jigawa.

Mataimakin shugaban ƙasar ne Kashim Shetimma ya sanar da matakin yayin ƙaddamar da wani shiri na tallafawa ƙananan ƴankasuwa a Dutse babban birnin Jigawa a ranar Talata.

A sanarwar da ya wallafa a shafinsa na X, mataimakin shugaban ƙasar ya ce za a bayar da tallafin ne ga kowane ɗankasuwar Jigawa kuma ba rance ba da ke buƙatar biya wanda shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince.

Ya ce shiri ne na bunƙasa kasuwancin ƙananan ƴankasuwa a sassan jihohin Najeriya.

Mataimakin shugaban Najeriyar ya kuma ƙaddamar da wasu ayyuka na bunƙasa harakar noma a Jigawa.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp