fidelitybank

Gwamnati za ta duba albashin ma’aikata – Akpabio

Date:

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya tabbatarwa ma’aikatan Najeriya cewa, gwamnati a shirye take domin sake duba albashin ma’aikatanta, a wani mataki na rage musu raɗaɗin cire tallafin man fetur.

Shugaban Majalisar, ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi bakuncin gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji da kuma ƴan majalisar wakilai na jihar.

Akpabio ya ce gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta cire tallafin man fetur ne domin magance matsalar cin hanci da rashawa a ɓangaren man fetur ɗin ƙasar.

Ya ce cire tallafin ne zai sa gwamnati ta fara yaki da rashawa gadan-gadan.

Akpabio ya kuma ce idan da ba a cire tallafin man fetur ba, Najeriya ba za ta iya tafiyar da harkokinta yadda ya kamata ba a cikin shekaru masu zuwa, inda ya ce za a sake duba batun albashin ma’aikata ne domin tabbatar da ƴan Najeriya sun yi rayuwa yadda ya kamata.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp