fidelitybank

Gwamnati za ta baiwa ɗaliban Ukraine guraben karatu a jami’o’in Najeriya

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, za ta bai wa daliban da yakin Ukraine ya tilasta musu dawowa gida damar karasa karatu a jami’o’i da sauran manyan makarantun kasar.

A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin kasashen waje ta kasar ta fitar ta ce tana wani shiri na ganin an sama wa daliban guraben karatu a manyan makarantun kasar.

Ma’aikatar ta ce, ta samar da wani form a shafinta na intanet wanda daliban da ke da sha’awar karasa karatu a kasar za su cika.

Dubban daliban Najeriya ne dai aka kwaso daga kasar tun bayan mamayar da Rasha ke yi wa Ukraine, abin da kuma ke kawo tsaiko ga karatun daliban.

To sai dai ko da sun samu guraben karatun a jami’o’in Najeriya, kammala karatun nasu zai ci karo da tasgaro, sakamakon yajin aikin da malaman jami’o’in kasar ke yi.

Jami’o’in kasar dai sun kwashe watanni a rufe sakamakon yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’in kasar ke gudanarwa.

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp