fidelitybank

Gwamnati ta nemi kotu ta dakatar da hukunci a kan Nnamdi

Date:

Gwamnatin tarayya ta isa kotun daukaka kara dake Abuja domin fara yaki da hukuncin da ta yankewa jagoran masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) Nnamdi Kanu daga tuhumar ta’addanci da aka yi masa.

Gwamnati na neman kotun daukaka kara da ta dakatar da aiwatar da hukuncin na ranar 13 ga watan Oktoba wanda ya karyata mayar da Kanu daga Kenya zuwa Najeriya saboda saba dokokin gida da na kasa da kasa.

Sanarwar daukaka kara mai lamba CA/ABJ/CR/625/2025 da DAILY POST ta gani ta nuna cewa kwamitin guda 3 na Kotun zai tantance bukatar da Gwamnatin Tarayya ta gabatar a kan sanarwar.

A lokacin da aka gabatar da wannan rahoto, Cif Mike Ozekhome, SAN, wanda ya nemi ya jagoranci tawagar lauyoyin Kanu ya isa kotu tare da Mista Ifeanyi Ejiofor, wani babban lauya a kungiyar.

Wakilinmu ya kuma lura cewa an jibge jami’an ‘yan sanda dauke da muggan makamai a kofar Kotun inda ake tantance duk motocin da ke shigowa da kuma mutanen da ke cikin su domin gujewa tabarbarewar tsaro.

Idan dai za a iya tunawa, kwamitin Alkalan Kotun karkashin jagorancin Jumai Hanatu Sankey, a wani hukunci na bai daya da mai shari’a Adefope-Okojie ya yanke, ya yi watsi da mayar da Kanu zuwa Najeriya bisa hujjar cewa ba a bi tsarin doka wss ba.

Daga nan ne kotun daukaka kara ta yi watsi da tuhumar ta’addanci da ake yi wa Kanu sannan ta kuma sallame shi daga tuhumar.

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp