fidelitybank

Gwamnati ta musanta batun baiwa Amurka da Faransa sansani a Soji

Date:

Gwamnatin tarayya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin soja a ƙasar.

Wata sanarwa da Minista Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya aike wa BBC ta ce wannan batu “ba shi da tushe” kuma “gwamnatin tarayya ƙarƙashin mulkin Bola Tinubu ba ta yin wata tattaunawa da kowace ƙasa game da hakan”.

A ƙarshen makon da ya gabata ne wasu cibiyoyi da manyan mutane a arewacin Najeriya suka rubuta wa gwamnatin wasiƙa suna gargaɗin kada a bai wa ƙasashen damar kafa sansanin soji a Najeriya, bayan korar su da aka yi daga wasu ƙasashen yankin Sahel.

“Muna neman jama’a su yi watsi da wannan ƙaryar,” a cewar sanarwar.

“Ba mu samu wata buƙata ko tattaunawa da wata ƙasa ba kan wannan batu game da kafa sansanin wata ƙasar waje a Najeriya. Da ma tuni Najeriya na ci gaba da amfana daga aikin haɗin gwiwa wajen daƙile matsalolin tsaro.”

Tuni ƙasashen Nijar, da Mali, da Burkina Faso, da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya suka fatattaki sojojin Faransa da na Amurka daga ƙasashensu kuma suka gayyaci na Rasha.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp