fidelitybank

Gwamnati ta magantu kan Amurka zargin Tinubu da safarar kwayoyi

Date:

Fadar Gwamnatin Tarayya, ta yi martani kan umarnin da wani alƙali a wata kotun Amurka da ke zamanta a birnin Washigngton DC ya bayar, inda ya buƙaci a fitar da bayanan zargin Tinubu da safarar ƙwayoyi.

A wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga ya fitar, ya ce wannan ba sabon ba ne.

Ya ce, “ƴan jarida suna ta neman jin ta bakin fadar shugaban Najeriya kan hukuncin alƙalin kotun Amurka da ke Washington, inda ya buƙaci FBI da DEA su fitar da sakamakon binciken da aka yi wa Bola Tinubu kan zarginsa da safarar miyagun ƙwayoyi.

“Amsarmu ita ce babu wani sabon abu a hukuncin. Sakamakon bincike ya daɗe da fita, domin rahoton binciken FBI da DEA sun fi shekara 30 a fili. Rahoton bai nuna shugaban Najeriya yana da laifi ba.”

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp