fidelitybank

Gwamnati ta kwato fam miliyan 6.3 da Yuro miliyan 5.4 da dala 390,000

Date:

Gwamnatin tarayya, ta ce, ta yi nasarar ƙwato dukiyar ƙasa da wasu jami’an gwamnati suka sace a kuɗaɗen ƙasar waje da suka ƙunshi fam miliyan 6.3 da Yuro miliyan 5.4 da dala 390,000.

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya ce ana amfani da wasu daga cikin kuɗaɗen wajen aiwatar da wasu ayyuka kamar ginin hanyar Abuja zuwa Kano, da Legas zuwa Ibadan, da kuma ginin gadar Second Niger Bridge a yankin kudu maso gabas.

Ministan ya bayyana hakan ranar Alhamis yayin taron bayyana ayyukan gwamnatinsu ta APC tun daga 2015 zuwa yanzu.

Kazalika, ya ce gwamnatin ta Muhammadu Buhari ta samu naira biiliyan 1.8 a cikin gida sakamakon sayar da kadarorin da aka ƙwace daga hannun wasu mutane daga 2015 zuwa 2022.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...

Shettima ya jagoranci yi wa Buhari addu’o’i na musamman a Daura

An gudanar da addu'o'i na musamman don neman gafara...

Isra’ila ta kashe mana fararen hula – Syria

Shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa ya zargi Isra'ila da kai...

Za mu koma fadar gwamnatin Katsina mu karbi gaisuwar Buhari – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya ce bayan...

Tinubu zai jagoranci yi wa Buhari addu’a

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, zai jagoranci taron addu'o'i na...

Muƙarraban Buhari sun ci amanar da ya ba su lokacin mulkinsa – Bagos

Wani tsohon ɗan majalisar wakilai, Dachung Bagos ya bayyana...

Guardiola ya bude kofa ga ‘yan wasa shida su bar kungiyar

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, a shirye yake ya...

Ba gudu ba ja da baya a zanga-zangar mu – Tsofaffin ‘Yansanda

Kungiyar ‘yan sandan Najeriya masu ritaya ta sanar da...

Malami ya magantu kan sukar rashawa a mulkin marigayi Buhari

Tsohon babban Lauyan Najeriya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami,...

Turkiyya ta gargadi Najeriya kan ‘yan ta’addar FETO

Gwamnatin Turkiyya ta fitar da wani gargadin cewa, mambobin...

Kiristoci sun jinjinawa Musulmai yadda aka yi jana’izar Buhari ba kashe kudi

Ana samun karuwar al’ummar Kudancin Najeriya musamman mabiya addinin...
X whatsapp