fidelitybank

Gwamnati ta kaddamar da shirin rage mutuwar masu juna 2 da yara

Date:

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da wani shiri na magance mace-macen mata masu juna biyu da yara.

Ana sa ran shirin zai rage matsalar ta mace-macen mata da yara da kashi 25 nan da shekarar 2025, kuma ana sa ran zai shafi mutn miliyan 2.3.

An yi ƙiyasin cewar za a kashe kuɗi dala milliyan 4.35 wurin aiwatar da shirin, kuma ana sa ran ƙungiyar ta Rotary ce za ta bayar da tallafin.

Wani rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya ya nuna Najeriya ce ke da kashi ɗaya cikin huɗu na mace-macen mata da yara da ake samu a faɗin duniya.

Karanta Wannan: Majalisar dattijai ta amince da dokar cibiyar kiwon lafiya ta tarayya

A cewar rahoton abubuwan da suka fi yin sanadiyyar rayukan matan sun haɗa da zubar da jini bayan haihuwa, da cutar jijjiga da kuma matsalolin da ake fuskanta lokacin zubar da ciki.

Sai kuma gudawa da malariya waɗanda ke sanadin mutuwar yara da dama.

legit.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp