fidelitybank

Gwamnati ta gayyaci ƙungiyoyin Ƙwadago a kan yajin aiki

Date:

Gwamnatin Tarayya ta kira wani taron gaggawa da shugabannin ƙungiyar ƙwadago ta NLC da takwarorinsu na TUC, a wani yunkuri na shawo kan shirin tsunduma yajin aiki da ƙungiyoyin suka shirya farawa daga ranar 3 ga watan Oktoba.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, an shirya yin zaman ne da yammacin nan a fadar shugaban ƙasa da ke Aso Villa.

Tun da farko, an bayyana cewa za a yi taron ne da mislain karfe 12 na ranar Juma’a, sai dai daga baya aka ɗage shi zuwa yammaci, domin bai wa ƙungiyar ta ƙwadago damar sanar da mambobinta da ke wajen Abuja.

Majiyoyi sun tabbatar da cewa NLC da TUC sun samu takardar gayyatan ne a safiyar nan ta hannun ma’aikatar ƙwadago da ayyuka.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp