fidelitybank

Gwamnati ta biyani diyyar Niara biliyan 25 kudin diyya – Nnamdi Kanu

Date:

Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, ya bukaci gwamnatin Najeriya ta biya shi diyyar Naira biliyan 25.

Kanu ya bukaci wata babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia, jihar Abia, da ta tilastawa gwamnatin tarayya da ta biya shi diyyar Naira biliyan 25 kan kama shi da kuma dawo da shi daga Kenya.

Ya bayyana cewa, kudaden diyya ne na da sauran barnar da ya sha a sakamakon take masa hakkinsa.

Ikrarin shugaban na IPOB na kunshe ne a cikin karar da lauyansa na musamman, Aloy Ejimakor ya shigar a gaban Kotu, inda ya jaddada cewa, kama shi da aka yi a Kenya ya sabawa doka.

Ejimakor ya bayyana cewa zai jagoranci wata kungiyar lauyoyi domin neman kotun da mai shari’a Evelyn Anyadike ke jagoranta ta aiwatar da muhimman hakkokin Kanu.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp