fidelitybank

Gwamnati ta ayyana dokar ta ɓaci kan cutar zazzabin cizon Sauro – Ogah

Date:

Shugaban kwamitin majalisar wakilai kan cutar HIV, tarin fuka, da zazzabin cizon sauro, Amobi Godwin Ogah, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kafa dokar ta-baci dangane da cutar zazzabin cizon sauro sakamakon mummunar illar da take yi wa ‘yan kasa.

Ogah, mai wakiltar mazabar Isuikwuato/Umunneochi na jihar Abia, ya ce ya buƙaci hakan ne duba da irin barazanar da zazzabin cizon sauro ke yi wa al’umma, ya zama dole a mayar da hankali wajen kawar da sauro, wanda shi ne ya fi kashe mutane a duniya.

Ya kara da cewa kwamitin majalisar na sane da kalubalen da ake fuskanta wajen yakar wadannan cututtuka kuma za su hada kai da masu ruwa da tsaki domin ganin an yi amfani da kudaden da aka ware yadda ya kamata.

Ogah kuma ya bukaci gwamnatoci a dukkan matakai da su kara kaimi wajen kawar da sauro.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp