fidelitybank

Gwamnati ta amince jiragen Emirates su dawo da jigilarsu Najeriya

Date:

Gwamnatin tarayya ta amince kamfanin sufurin jirgin sama na Emirates na Dubai su koma gudanar da jigila a kasar nan.

Sanarwa dauke da sa hannun shugaban hukumar kula da sufurin jirgin sama ta Najeriya (NCAA), Kaftin Musa Nuhu, ta kuma aikewa da shugaban hukumar sufurin jirgin sama ta Hadaddiyar Daular Larabawa, Saif Mohammed Al Suwaid.

A wasikar, hukumar ta Najeriya ta ce, bayan nazarin da hukumomin da abin ya shafa suka dauka a kan dokokin kariya na korona da hukumomin na Dubai suka gindaya, a yanzu Najeriya ta amince, daga yanzu za su iya fara gudanar da jigilar.

Jirgin na Dubai suna zuwa Najeriya sau 21 a mako guda, yayin da Air Peace na Najeriya ke zuwa can sau bakwai a sati. Wanda tuni shima kamfanin jirgin Air Peace da ke Najeriyar shi ma ya ce zai koma jigilarsa zuwa Dubai, daga ranar 1 ga watan Maris na 2022.

naija hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp