fidelitybank

Gwamnati na ɗaukar matakin tsaro a kan an dawo da wutar lantarkin Arewa – Majalisa

Date:

Yayin da al’umma jihohin areywacin ƙasar nan ke ci gaba da kokawa dangane da rashin wutar lantarki na tsawon kwanaki, majalisar dattawa ta ce, gwamanti na ɗaukar matakai na tsaro wajen ganin an shawo kan matsalar.

Majalisar dattawan ta ce hari da wasu ƴan bindiga masu iƙirarin jihadi suka kai kan turakun wutar lantarki ne ya janyo matsalar da ake fama da ita a arewacin ƙasar.

Tun da fari dai kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya TCN ya ce, tangarɗa aka samu a layin lantarki na Ugwaji-Apir mai ƙarfin 330kV, wanda ya yi sanadiyar rashin wuta a Arewacin ƙasar nan.

Sanata Barau Jibrin shi ne mataimakin shugaban majalisar datijjai, ya koka kan yawan lalacewar da babban layin lantarki na Najeriya ya yi har sau uku a baya bayan nan, wanda hakan ya sa suka fara tattaunawa da ɓangaren gwamanti domin ɗaukar matakai na koma amfani da wutar lanatarki mai amfani da hasken rana don magance wannan matsala.

guardian newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp