fidelitybank

Gwamnati ba ta cire tallafi manfetur ba – Sylva

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, ba a cire tallafin da ake baiwa motocin da ake kira Premuim Motor Spirit (PMS) da aka fi sani da man fetur ba.

Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur Timipre Sylva ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da kwamitin tuntubar masu ruwa da tsaki na Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya (NMDPRA) kan dokoki.

Taron masu ruwa da tsaki, wanda aka gudanar a Abuja, hukumar ta shirya shi ne domin yin nazari tare da duba ka’idojin man fetur na tsakiya da na kasa, don baiwa masana’antar wasiyya da dokoki da tsare-tsare don ba da damar saka hannun jari a fannin.

Sylva na mayar da martani ne kan karin farashin man fetur da ‘yan kasuwa suka yi daga Naira 165 zuwa Naira 169 da Naira 184 da kuma Naira 218 dangane da yankin Abuja da sauran jihohi. In ji The Nation.

Ya ce: “Zan iya gaya muku bisa ga doka, ba mu karya doka ba. Gwamnati har yanzu tana tallafawa farashin man fetur. Idan aka yi karin farashin, ba daga gwamnati ba ne.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp