fidelitybank

Gwamnan Osun ya gayyaci masu zanga-zanga

Date:

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gayyaci jagororin zanga-zangar tsadar rayuwa da ake shirin gudanarwa da sauran masu ruwa da tsaki daga jami’an tsaro da Æ™ungiyoyin fararen hula domin tattaunawa game da batun a gobe Litinin.

Cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan jihar, Mallam Olawale Rasheed, ya fitar, ya ce gwamnan ya umarci wata tawagar wakilansa ta tuntuɓi wakilan ƙungiyoyin fararen hula da na ɗalibai domin zaman tattaunawa kan halin da tattalin arzikin ƙasar ke ciki.

Gwamna ya kuma buÆ™aci shugabannin hukumomin ‘yansanda da sauran jami’an tsaro su halarci zaman, inda za a bai jagororin zanga-zangar damar bayyana irin damuwar da ke zukatansu.

“Zaman zai bayar da dama ga duka É“angarorin su bayyana matsalolinsu da abin da suke so gwamnatoci a matakai daban-daban su yi domin magance matsalolin”

“Za kuma mu É—auki abin da muka tattauna a zaman domin kai wa jagororin gwamnati, kama daga ni kaina a a matsayina na gwamna zuwa shugaban Æ™asa a Abuja domin aiki da shi”, kamar yadda sanarwar ta ambato gwamnan na bayani.

Mista Adeleke ya kuma ce zaman zai bai wa gwamnati damar bayyana wa al’umma abin da take yi don magance matsalar tattalin arziki da Æ™asar ke fuskanta.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp