fidelitybank

Gwamnan Neja ya mika ta’azziyarsa ga gwamnan Nasarawa

Date:

Gwamnan jihar Neja kuma shugaban kungiyar gwamnonin jihohin arewa ta tsakiya (NCSGF), Abubakar Sani Bello, ya jajantawa gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule bisa rashin babban dansa, Hassan Abdullahi Sule.

Bello a cikin sakon ta’aziyyar ya bayyana marigayin a matsayin matashi mai hazaka kuma haziki wanda ke da kyakkyawar makoma.

Gwamnan jihar Neja ya ce: “Hakika abin bakin ciki ne da bacin rai a rasa da, babban da a kan hakan kuma tun yana karami. Haqiqa qwaya ce mai daci a hadiye amma Allah da ya ba shi damar ta’aziya ga ‘yan uwa da sauran al’ummar Jihar Nasarawa baki xaya.”

Shugaban NCSGF ya umurci abokin aikin sa da su dogara ga Allah a wannan lokaci mai wahala domin samun ta’aziyyar da ake bukata.

Daga nan ya yi addu’ar Allah ya jikan marigayin ya jikansa da rahama, ya kuma saka masa da Aljannar Firdausi tare da baiwa ‘yan uwa hakurin jure rashin da ba za a iya kwatantawa ba.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp