fidelitybank

Gwamnan Kogi ya bijire min – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce, ya yi yunkurin hana gwamnoni da ministoci saka sunansa, amma gwamnan Kogi Yahaya Bello ya bijire masa.

Buhari ya bayyana hakan ne a wani shirin kai tsaye da tashar talabijin ta Arise TV ta watsa na ziyarar sa a jihar Kogi.

Buhari ya kaddamar da sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence a Osara, Asibitin Reference da ke Okene, da hanyoyin sadarwa na garin Idah, Okene da kuma fadin kananan hukumomin uku na majalisar dattawa.

Sauran ayyukan sun hada da Ganaja Flyover, Model Science Secondary School, Muhammadu Buhari Square da Civic Centre a Lokoja.

ā€œIna godiya ga Gwamna da al’ummar jihar Kogi da suka sanya min suna (Muhammadu Buhari Square and Civic Centre). A nan, dole ne in nutse; Na yi yunkurin hana gwamnoni da ministoci sunana ayyuka, amma Gwamna ya bijire mani a nan,ā€ inji shi.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ʓansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar ʘididdiga ta ʘasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ʙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta ʘasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp