fidelitybank

Gwamnan Kebbi ya rattaɓa hannu kan sabon albashin dubu 75

Date:

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya sanya hannu a kan sabuwar dokar tsarin albashi mafi ƙanƙanta na Naira 75,000, ga ma’aikatan jihar.

A lokacin bikin sanya hannu a kan dokar, da aka yi yau Laraba a fadar gwamnatin jihar da ke Birnin Kebbi, gwamnan yaa jaddada ƙudurinsa da kare muradun ma’aikata da kuma tabbatar da jin daɗinsu.

Ya yi alƙawarin cewa ba zai taɓa barin ma’aikatan jihar su kunyata ba, inda ya ce sun kafa tarihi, kasancewar ya sanya hannu a kan dokar ne a ranar da majalisar gudanarwar ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar ta NLC ke gudanar da taronta a jihar, inda shugaban ƙungiyar Joe Ajaero ya kasance a wurin.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa Gwamnan ya taka muhimmiyar rawa wajen batun aiwatar da sabon tsarin albashin mafi ƙanƙanta a Najeriya.

Ta ce a lokacin da yawancin gwamnoni ke cewa ba za su iya biyan sabon albashin ba, shi kuwa ya yi tsayin daka kan cewa gwamnoni za su iya

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp