fidelitybank

Gwamnan Kano ya mika wa majalisa sunayen Kwamishinoni 6

Date:

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya aikewa majalisar dokoki da sunayen mutane 6 domin ta amince masa ya nada su a matsayin kwamishinoni a jihar nan.

Da yake karanto wasikar a zauren majalisar, kakakin majalisar Jibril Isma’il Falgore ya ce tantance wadanda gwamnan ya turo da amincewa dasu Idan sun cancanta zai taimaka wajen tafiyar da Mulki cikin sauki.

shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala ya bayyana cewa ana bukatar dukkanin wadanda aka muka sunayensu su bayyana a gaban majalisar da safe.

Sunayen wadanda aka aikewa majalisar sun hada da Shehu wada Sagagi, tsohon shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Wayya wanda ya yi shura a bangaren fafutukar kare fararen hula a jihar, Dr  Isma’il Dan Maraya, Dahiru Mohd Hashim, Dr Injiniya Gaddafi Sani Shehu, Kwamared Abdulkadir AbdulSalam.

Majalisar ta bukaci wadanda aka aike da sunayen nasu dasu gabatar mata da shaidun karatun a yau tare da bayyana a gabanta a safiyar gobe talata domin tantance su.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp