Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo, ya musanta cewa, yana goyon bayan tikitin takarar musulmi da musulmi a jamâiyyar All Progressives Congress (APC).
Da yake karin haske kan sanarwar, Kwamishinan Yada Labarai da Dabaru na Jihar Imo, Declan Emelumba, ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana cewa, Uzodinma ba ta yadda za a yi ya nemi tikitin Musulmi da Musulmi ba.
Ya ce, kawai gwamnan ya dage cewa, kada addini ya zama maâaunin zabar mataimakin shugaban kasa, cancanta ya zama abin lura.
Gw