fidelitybank

Gwamnan Edo ya ƙara albashin ma’aikata zuwa 40,000

Date:

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da Naira 40,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar, domin tunawa da ranar ma’aikata ta bana.

Gwamnan wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake gabatar da jawabin ranar ma’aikata na shekarar 2022, ya ce, gwamnatinsa za ta ci gaba da baiwa ma’aikatan Edo fifiko, tare da samar musu da kwarewa da muhalli, domin isar da ingantacciyar hidima ga jama’a.

Obaseki ya ce: “Kamar yadda muka sani, mafi karancin Naira 30,000 ba zai iya ciyar da iyali da kyar ba. Zai zama fasikanci da rashin hankali a gare mu, mu ci gaba da yin kamar ba mu san ma’aikatanmu suna shan wahala ba.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp