fidelitybank

Gwamnan Ebonyi ya dauki ma’aikatan lafiya 195

Date:

Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi, ya amince da daukar sama da daraktoci, ma’aikatan jinya da sauran ma’aikata sama da 195, domin magance matsalolin lafiya a manyan asibitoci 13 da ke jihar.

Nwifuru ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu kuma ya raba wa manema labarai a Abakaliki ta hannun babban sakataren yada labaran sa, Monday Uzor, ranar Lahadi.

Sanarwar ta kara da cewa: “Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya amince da daukar ma’aikatan lafiya cikin gaggawa a manyan asibitoci goma sha uku na jihar.”

Ya bayyana cewa daukar aikin ya kunshi; Likitoci 39, ma’aikatan jinya 39, masana kimiyyar dakin gwaje-gwaje 39, masu hada magunguna 39 da ma’aikatan lafiya 39.

Nwifuru ya umurci shugaban ma’aikata da kuma shugaban hukumar kula da ma’aikata da su gaggauta fara aikin daukar kwararrun ma’aikatan lafiya don cike guraben da ake da su.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp