fidelitybank

Gwamnan Ebonyi ka gaggauta ficcewa daga ofishin ka – Dan takarar gwamna

Date:

Dan takarar gwamnan jihar Ebonyi na jam’iyyar PDP, Iduma Igariwey, ya bukaci gwamna David Umahi da ya gaggauta barin ofis tare da mataimakinsa.

Jam’iyyar PDP ta tsayar da Mista Igariwey ne biyo bayan hukuncin da kotun tarayya da ke Abuja ta yanke a ranar 8 ga watan Maris, inda ta kori Mista Umahi da mataimakinsa, saboda sauya sheka daga PDP zuwa jam’iyyar APC.

Igariwey ya yi wannan kiran ne ranar Alhamis a Abuja yayin da yake mayar da martani kan hukuncin da kotun ta yanke.

Jam’iyyar PDP ta mika sunan Mista Igariwey da na mataimakinsa, Fred Udogu ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a matsayin wanda zai maye gurbin Mista Umahi da mataimakinsa, bisa bin umarnin kotu.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp