fidelitybank

Gwamnan Bauchi ya yi wa Wikki Tourist garambawul

Date:

Gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da nadin Auwal Musa Gotel a matsayin shugaban kungiyar Wikki Tourists ta Najeriya.

A baya Gotel yana kula da harkokin giwayen Bauchi a matsayin wucin gadi.

Sauran mambobin kwamitin gudanarwar da aka nada sun hada da Umar Saidu, Dauda M. Chiroma, Lawal Garba Dass, Sadiq Yusuf da Alhassan I.Muhammed. Sa’adu Chadi zai zama sakatare.

Gwamnan jihar Bala Muhammed Abdulkadir Gidado ya tabbatar da nadin a wata sanarwa da ya aikewa kungiyar.

Sanarwar ta tabbatar da cewa an yi nadin ne bisa cancanta.

Wikki Tourists a halin yanzu suna fafatawa sosai don samun cancantar shiga gasar cin kofin NNL.

Suna matsayi na biyu akan teburin NNL da maki 23.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp