Gwamnan jihar Bauchi kuma ɗan takarar gwaman jihar ƙarƙashin jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ya kaɗa ƙuri’arsa.
Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed, wanda aka fi sani da Ƙauran Bauchi na neman wa’adin mulkin jihar karo na biyu.
Karanta Wannan: An tsare wasu ‘yan Jarida da jami’an INEC a Calabar