fidelitybank

Gwamnan Banki ya bayyana a gaban majalisa

Date:

Gwamnan babban bankin kasa CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana a gaban majalisar wakilan kasar wadda ta dade tana nemansa kan rudanin da sauyin tsofaffin takardun naira da sababbinsu ya haifar.

Emefiele ya bayyana ne a gaban kwamitin bincike na wucin gadi da majalisar ta kafa, wanda shugaban masu rinjaye na majalisar Ado Alhassan Doguwa ke jagoranta.

A makonnin baya, kakakin maalisar Femi Gbajabiamila, ya aika wa Emefiele da wani sammaci, kuma ya bukaci jami’an ‘yan sanda su kamo shi bayan da yayi biris da gayyatar da majalisar ta dade tana mika masa kan batun.

Majalisar ta jinkirta tafiya hutu domin zabukan shugaban kasa da na ‘yan majalisa, wanda ta so tafiya tun ranar Alhamis.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp