fidelitybank

Gwamnan babban banki CBN na sha’awar tsayawa takara 2023 – Lauyoyin sa

Date:

Lauyoyin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, sun ce ma’aikacin bankin na burin zama shugaban Najeriya da kuma shiga a matsayin dan takara a zaben shugaban kasa na 2023.

Lauyan, Maliki Sylvanus, ya bayyana hakan a cikin wata takardar shaidar goyon bayan sammacin da Emefiele ya gabatar a gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja mai lamba FHC/ABJ/CS/610/2022.

Wannan ya sabawa ikirarin Emefiele a ranar Juma’a cewa har yanzu yana jiran Allah ya dauki mataki kan lamarin.

A cikin takardar rantsuwar mai shafi hudu, Sylvanus, babban lauya a Mike Ozekhome’s Chambers, ya rubuta, Cewa bayanan da aka bayar na cikin sani na sai dai kamar yadda aka bayyana, kuma mai shigar da kara, Mista Godwin Emefiele ya sanar da shi yadda ya kamata.

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp