fidelitybank

Gwamna ya kai ziyara inda ƴan ta’adda suka jefa Bam a yankinsa

Date:

Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo ya ziyarci shelkwatar karamar hukumar Aguata da ke Ekwulobia, inda aka kai harin bam.

A ranar Alhamis din da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka yi wa sakatariyar wuta da suka hada da shaguna da ababen hawa da aka ajiye a harabar.

Sai dai Soludo wanda ya duba shelkwatar karamar hukumar da aka kona, ya ce, harin ramuwar gayya ce kawai daga wasu miyagu, wadanda a ranar ne jami’an tsaro suka mamaye sansanonin su, kuma aka kama akasarin su.

Soludo ya ce: “A jiya (Alhamis) jami’an tsaro sun bankado wasu sansanoni masu aikata laifuka a Ogboji da Aguluezechukwu, kuma ramuwar gayya shi ne kona shelkwatar karamar hukumar Aguata da wasu ‘yan ta’addan suka gudu suka yi.

bbc news nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp