fidelitybank

Gwamna ya cire wa masu kananan sana’o’i haraji

Date:

Gwamnatin jihar Anambra ta cire masu ƙananan sana’o’i da jarinsu yake ƙasa da Naira N100,000 daga biyan haraji.

Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Law Mefor, ne ya bayyana haka a wata sanarwa a jiya Talata, inda ya ce gwamnatin ta zartar da hakan ne a ƙarshen taron majalisar zartarwar jihar karo na 37, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Mefor ya jaddada cewa har yanzu dokar yaƙi da zaman-banza da kashe wando da yawon tasha ta jihar har yanzu tana nan da ƙarfinta, a don haka ya shawarci matasa su shiga shirin koyar da sana’o’i da bayar da jari na gwamnatin jihar domin cin guminsu ta halaliya.

Kwamishinan ya kuma yi kira ga masu zuba jari da su karɓi kamfanonin gwamnati na jihar, inda yake cewa bayar da su haya ko jinginar da su ga ‘yan kasuwa ya fi a ce gwamnati na tafiyar da su.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp