fidelitybank

Gwamna Akeredolu makiyin Arewa ne – Gamayyar Kungiyoyin Arewa

Date:

Gamayyar Kungiyoyin Arewa ta bayyana rashin jin dadinta kan matsayar gwamna Rotimi Akeredolu a kan kin amincewa da ‘yan takara daga yankin Arewa a zaben 2023.

A cewar kungiyar, lallai gwamnan na Ondo ya yi magana ne a matsayinsa na cikakken wanda a ayyana kansa a matsayin makiyin Arewa da dimokuradiyya.

Har ila yau, kungiyar ta lura cewa, Arewa ba za ta bari wasu daga Kudancin kasar nan su razana su ba, wadanda ke barazana a kullum da zage-zage, da kuma yada kiyayya.

Kalaman Gwamna Rotimi Akeredolu na cewa duk jam’iyyar siyasar da ta tsayar da ‘yan takara daga yankin Arewa gabanin zaben 2023, za ta riga rana faduwa, wanda ya jawo masa mummunan bakin jini tare da martani daga Arewacin kasar nan.

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp