fidelitybank

Gundogan: Ungulu ta koma gidan ta na tsamiya

Date:

Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan, ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.

Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke riƙe da kofin Premier , kimanin wata 12 baya barin ƙungiyar.

Gundogan ya kwashe shekara bakwai a Manchester City, inda ya lashe kofuna da dama, har ya kai ga zama kyaftin ɗin ƙungiyar.

Ya kwatanta lokacinsa a Manchester City a matsayin “lokacin farin ciki”, sannan ya ce ya ƙagu ya cigaba taka leda a ƙungiyar.

Gundogan na cikin ƴan wasan da suka fi ɗaukar albashi a Barcelona, wanda tafiyarsa zai taimaka wa ƙungiyar wajen daidaita da kashe kuɗinsu domin gudun karya doka.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp