fidelitybank

Goodluck Jonathan zai mayar da fom ɗin takararsa ofishin jam’iyyar APC

Date:

Shirye-shiryen mayar da fom ɗin takarar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonatha,n a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na ci gaba da yin nisa.

Wannan dai ya zo ne kamar yadda kungiyar Fulanin da ta sayi fom ɗin takarar shugaban kasa na Naira miliyan 100 na APC da kuma nuna sha’awarta ga Jonathan a ranar Alhamis, ta ce, za ta mika fom din a ranar Juma’a, kamar yadda jaridar The PUNCH ta ruwaito.

Ku tuna cewa, Jonathan ya ki amincewa da fom din tsayawa takarar jam’iyyar da hadin gwiwar makiyayan Arewa suka saya masa.

A wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Ikechukwu Eze ya fitar, tsohon shugaban ya ce, ba shi da alaka da kungiyar Fulani da ta ce, ta sayi fom din shugaban kasa da sunan sa.

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban kasar ya koma jam’iyya mai mulki, kuma yana son tsayawa takarar shugaban kasa idan har aka cika wasu sharudda.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp