fidelitybank

Goodluck Jonathan ya na da damar samun tikitin takarar shugaban kasa fiye da Tinubu – Deji

Date:

Shahararren dan gwagwarmayar nan na Najeriya, Deji Adeyanju ya yi ikirarin cewa, tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a 2023 zai tafi yankin Kudu maso Kudu.

Adeyanju ya yi wannan ikirarin ne a ranar Alhamis a shafinsa na Twitter Tare da hoton Rotimi Amaechi da Godwin Emefiele, Adeyanju ya ce, jam’iyyar APC na tunanin baiwa wani dan kabilar Igbo tikitin takarar shugaban kasa.

Adeyanju ya yi ikirarin cewa, wata majiya a jam’iyyar APC ta shaida masa cewa, za a hana Asiwaju Tinubu da Yemi Osinbajo tikitin takarar shugaban kasa a 2023.

Ya kara da cewa: “Da alama tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC zai je Kudu-maso-Kudu kuma fa’idar da dukkan su ke da ita ita ce, an dauke su ‘yan kabilar Igbo ne.

“Kudu maso Yamma ba za su samu ba a cewar majiyoyi da dama a APC. In ji shi.

Adeyanju ya kara da cewa, tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya na da damar samun tikitin takarar shugaban kasa fiye da Tinubu.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp