fidelitybank

Gobara ta tashi a shelkwatar tsaro ta Abuja

Date:

Gobara ta tashi a hawa na biyu na hedikwatar tsaro da ke Abuja.

Har yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar da ta faru a ranar Litinin ba har zuwa lokacin hada wannan rahoto.

Daraktan yada labarai na tsaro, Manjo Janar Jimmy Akpor, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin ya bayyana cewa an shawo kan lamarin.

Ya ce an shawo kan lamarin ne sakamakon hadin gwiwa da sojoji da jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya suka yi.

An kuma kwashe dukkan ma’aikata da ma’aikatan farar hula ba tare da jikkata ko asarar rai ba.

“Haka zalika, al’amuran yau da kullum sun dawo. An fara bincike don gano musabbabin tashin gobarar.

“Muna godiya ga hukumar kashe gobara ta tarayya da sauran jama’a saboda ci gaba da goyon baya da fatan alheri ga rundunar sojojin Najeriya,” inji shi.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaɗi masu...
X whatsapp