fidelitybank

Gobara ta laƙume rayukan matasa sama da 100 a wajen haƙar man fetur ta ɓarauniyar hanya

Date:

Akalla daruruwan mutane ne ake fargabar sun mutu, sakamakon gobara da ta kama wani haramtacciyar matatar danyen mai a dajin Abaezi da ke karamar hukumar Ohaji-Egbema a jihar Imo.

DAILY POST ta rawaito cewa, wasu kimanin dari da hamsin sun sami munanan raunuka na konewa.

Da yake tofa albarkacin bakinsa, kwamishinan albarkatun man fetur na jihar, Goodluck Opiah, wanda ya wakilci gwamna Hope Uzidinma na jihar Imo a ziyarar da ya kai wurin, ya ce gobarar ta lakume rayukan matasa da dama.

Ya ce, “a halin yanzu, ba zan iya tabbatar da adadin wadanda suka mutu ba, saboda da yawa daga cikin ‘yan uwa sun kwashe gawarwakin wasu da dama.

Opiah ya bayyana cewa, gwamnatin jihar Imo ta bayyana cewa, tana neman Okenze Onyewoke wanda ya mallaki matatar man ba bisa ka’ida ba.

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp