fidelitybank

Gobara ta lankwame rayyukan mutane 6 a Kaduna

Date:

Hukumar kashe gobara a jihar Kaduna, ta ce, mutum shida ne suka mutu a gobara 114 da aka yi a jihar a yankuna uku kacal.

Jaridar The Nation, ta rawaito cewa, daraktan hukumar, Paul Aboi, ya bayyana hakan a wata zantawa da ya yi da manema labarai a Kaduna.

Ya ce, an samu gobarar ne a yankunan Kaduna da Zaria da kuma Kafanchan.

Aboi ya ce,”Hukumar mu ta ceto mutane hudu wadanda ba su jikkata ba, yayin da mutum 8 suka jikkata sakamakon gobarar.

“Hukumar ta ceto dukiyar da ta kai darajar biliyan 4,3 yayin da dukiyar da aka yi asara ta kai darajar miliyan 785 a cikin wata guda, in ji shi.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...
X whatsapp