fidelitybank

Gobara ta lalata kaya na sama da miliyan 7 a Kwara

Date:

Hukumar kashe gobara ta jihar Kwara, a ranar Laraba, ta ceci wani gini mai shaguna 15 daga wata gobara da ta kama a Ilorin, babban birnin jihar.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10:49 na dare a tsohuwar sakatariyar NYSC da ke kan titin Tanke, Ilorin.

A cewar mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta jihar, Hassan Adekunle, daya “Mista Muhammad Abdullahi, yayi gaggawar kiran Brigade wurin da lamarin ya faru da misalin karfe 22:49 na safe (10:49pm) na daren jiya.”

Karanat Wannan: Ba a tantance asarar da gobara ta yi ba a ofishin ‘yan sandan Kano

Ya ce, jami’an kashe gobara sun samu nasarar kashe wutar da ta tashi a kan lokaci.

Hassan ya ce, a cikin shaguna 15 da ke ginin, guda biyu ne kawai gobarar ta shafa, sakamakon wutar lantarki.

Daraktan hukumar kashe gobara ta jihar Kwara, Prince Falade John Olumuyiwa, ya bukaci jama’a da kada su yi kasa a gwiwa wajen kiran hukumar kashe gobara a kan lokaci a duk lokacin da aka samu gobara a yankunansu, domin hakan zai iya ceton rayuka da dukiyoyin jama’a a jihar. .

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp