fidelitybank

Gobara ta lakume wani babban Shago a jihar Jigawa

Date:

Gobara ta kone wani katafaren shago a karamar hukumar Hadejia a jihar Jigawa.

Wani mazaunin garin ya shaidawa, cewa lamarin ya faru ne da safiyar Lahadi, inda ya lalata shaguna da dukiyoyi na miliyoyin naira.

Kakakin hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC a jihar, CSC Adamu Shehu, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya raba wa manema labarai.

A cewar sa, lamarin ya faru ne a ranar Lahadi da misalin karfe 3:00 na safe a Nane Plaza da ke kan titin Kano Hadejia.

Ya bayyana cewa shaguna 28, motoci biyu, da kuma babura biyu da aka ajiye a cikin harabar filin da lamarin ya shafa.

Adamu ya ce ba a yi asarar rai ba, amma gobarar ta cinye dukiyoyi na miliyoyin Naira.

Ana binciken musabbabin faruwar lamarin.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe Æ´an É—aurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin Æ´an Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama Æ´an Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na Æ™asa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp