Wata gobara da ta tashi, ta yi sanadin mutuwar wasu ma’auratan likitoci, Dakta Auta Gidado da kuma Dakta Amina Ahmad.
Har zuwa rasuwarsu, dukkansu suna aiki da asibitin koyarwa na Jami’ar Maiduguri da ke jihar Borno, kamar yadda Aminiya ta gano.
An tattaro cewa, lamarin ya faru ne da safiyar Lahadi a wani gida da suke zaune a kan titin Legas, Maiduguri.
Barkindo, babban sakataa cewa.