fidelitybank

Gobara ta ƙara tashi a kasuwar Karimo karo na 4

Date:

Wata gobara ta tashi a kasuwar Karimo da ke Abuja, babban birnin tarayya Abuja.

Duk da cewa har yanzu ba a san ainihin musabbabin tashin gobarar ba, wasu ‘yan kasuwar sun ce, ya taso ne daga wani shago kafin ta bazu ga sauran.

Jaridar Politics Nigeria ta fahimci cewa, wannan ne karo na hudu da kasuwar Karimo da wuta ta kama.

Har zuwa lokacin nan ba a san irirn asarar da wutar ta ba. Ana kyautata zaton gobarar ta lalata kayayyaki na miliyoyin Naira.

Rahotanni daga kafafen yada labarai sun nuna cewa, a tsakanin shekarar 2019 zuwa 2021, Najeriya ta fuskanci mummunar gobara, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 79 daga cikin gobara 68 da aka samu cikin watanni 18.

Har ila yau, kididdiga daga Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya (FFS) ta nuna cewa, tsakanin shekarar 2020 zuwa 2021, an yi wa hukumar kiraye-kiraye 4,541 a duk fadin kasar kuma an yi rikodin gaggawar ceto 378.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp