fidelitybank

Gobara ta ƙona kayayyaki na miliyoyin Naira a Bauchi

Date:

Gobara ta kone kayayyaki na miliyoyin Naira yayin da shaguna 24 suka kone a kasuwar Muda Lawal da ke jihar Bauchi.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Bauchi, Muhammad T Bature, ya tabbatar da faruwar lamarin ya ce, lamarin ya faru ne da yammacin ranar Juma’a.

Ya kara da cewa jami’an kashe gobara sun yi tattaki zuwa wurin da motocin kashe gobara biyar.

Ya ce, har yanzu ana ci gaba da gudanar da bincike don tabbatar da asarar rayuka ko asarar da aka yi a lamarin.

A halin da ake ciki, ’yan kasuwar sun yi zargin cewa, ’yan bunburutu da ke kasuwar Muda Lawal a Bauchi ne suka haddasa gobarar wadda ta kone kantuna da wani bangare na Masallacin Juma’a.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...
X whatsapp