fidelitybank

Gobara da ci shaguna da dama a kasuwar Singa dake Kano

Date:

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, a ranar Litinin din nan ta tabbatar da cewa, gobara ta kone wasu manyan kantuna da kuma babban ginin tsohon Bankin Savannah da ke kasuwar Singer a Kano.

Sanarwar da jami’in hulda da jama’a na hukumar, Saminu Abdullahi ya fitar ta ce, gobarar ta tashi ne da misalin karfe 02:18 na safe.

Karanta Wannan: An yi nasarar kashe gobarar kasuwar Legas

“Mun samu kiran gaggawa da tsakar dare da misalin karfe 02:18 na safe daga wani Sai’du Hamza cewa gobara ta tashi a kasuwar da ke karamar hukumar Fagge a jihar.

“Da samun labarin, mun yi gaggawar tura jami’an mu da motar kashe gobara zuwa wurin da lamarin ya faru da misalin karfe 02:22 na safe domin kashe gobarar domin kada ta shafi sauran shaguna,” inji shi.

Sai dai Abdullahi ya ce, gobarar ta kone shaguna na wucin gadi da dama, ya kara da cewa har yanzu hukumar ba ta gano musabbabin faruwar lamarin da kuma adadin shagunan da suka kone ba.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp