fidelitybank

GOBA ta nada Dan Majen Kano Alhaji Yahya Inuwa Abbas a matsayin uban kungiya

Date:

Kungiyar tsofaffi daliban makarantar Gwale (GOBA) ta nada Dan Majen Kano, Hakimin Gwale, Alhaji Yahya Inuwa Abbas, a matsayin babban uban kungiyar.

KANO FOCUS ta rawaito cewa hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren yada labarai na kasa, Bashir Habib Yahya, a ranar Litinin.

Sanarwar ta ce shugaban kungiyar na kasa, Injiniya Hassan Abdulkadir ya bayyana hakan a yayin taron shekara-shekara na kungiyar.

Injiniya Abdulkadir ya bayyana cewa, sauran kwamitocin amintattu dailimi sun hadar da Malam Imam Ahmad, Zubair Galadanchi da Alhaji Bello Idris Danmaisoro a matsayin shugabannin kwamitocin biyu.

A nasa jawabin shugaban kungiyar, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin amintattu da kwamitocin dattawa, Malam Imam Ahmad Zubair Galadanchi ya yabawa alkawura da kokarin shugabannin kungiyar na baya da na yanzu.

Ya ci gaba da cewa tare da sadaukarwa da sha’awar shuwagabannin da suka gabata da sadaukarwar daukacin ‘ya’yan kungiyar, matakin da a ka samu ya zuwa yanzu ya tabbata.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp