fidelitybank

Giwaye sun kashe manoma 5 a wani farmaki da suka kai a Mozambique

Date:

Wasu Giwaye sun kashe mutum biyar a wani farmaki da suka kai wa manoma yayin da suke girbin amfanin gonarsu a wani kauye da ke gundumar Macomia a Arewacin lardin Cabo Delgado a Mozambique.

Wasu daga cikin wadanda suka gudu a lokacin da giwayen suka kai harin, bayan sun koma ne suka ga gawawwakin ‘yan uwansu da giwayen suka tattake.

Bayanai sun nuna cewa mutanen a da ‘yan gudun hijira ne wadanda ba su dade da komawa kauyen nasu ba.

Lardin Cabo Delgado, wuri ne da yake fama da matsalar mayaka masu ikirarin jihadi tun 2017, abin da ya tilasta wa dubban mutane tserewa daga gidajensu. In ji BBC.

Gundumar Macomia tana makwabtaka da gandun-daji na Quirimbas na kasa, wanda tsawon shekaru ba a samu irin wannan hari na giwaye ba, har ma a lokacin da masu da’awar jihadi ke kai hare-hare.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp