fidelitybank

Girgizar Kasa: An kama mutane 12 a cikin ‘yan kwangilar gini 13 a Turkiyya

Date:

Jami’an Turkiyya, sun ce, sun bayar da izinin kama mutum 113 saboda hannu a aikin gine-ginen da suka rufta a lokacin girgizar ƙasar da ta afku ranar Litinin.

‘Yan sandan ƙasar sun kama akalla mutum 12, ciki har da masu kwangilar gine-ginen.

Tashe-tashen hankula na kawo tsaiko ga aikin ceton a wasu sassan kudancin Turkiyya,

Adadin waɗanda aka tabbatar da mutuwarsu a Turkiyya da Siriya ya zarta 30,000.

Ana sa ran samun ƙarin mutanen da za a kama a ƙasar, lamarin da ake ganin tamkar ɗora alhakin bala’in kan wasu mutane daban.

Masana sun kwashe shekaru suna gargaɗin cewa sabbin gine-gine a ƙasar suna cikin hatsari sakamakon wasu tsare-tsaren gwamnati da ke kunshe da rashawa a cikinsu. A cewar BBC.

Waɗannan tsare-tsare suna yi wa ‘yan kwangila afuwa waɗanda a wasu lokuta ke yi wa dokokin gine-ginen ƙasar karan-tseye, a ƙoƙarinsu na haɓaka gine-gine, ciki har da yankunan da ke da hatsarin samun girgizar ƙasa.

Dubban gine-gine ne dai suka rushe a lokacin girgizar ƙasar da ta afku a ƙasar, lamarin da ya sa ake ɗiga ayar tamabaya game da cewa ko rashin bin ƙa’idar gine-gine ce ta haddasa munana bala’ain.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp