fidelitybank

Gini ya kashe mutane 11 a ɗakin motsa jiki na China

Date:

Mutane 11 sun mutu bayan rufin dakin wasan motsa jiki na makaranta a arewa maso gabashin China ya rufta a lokacin da wata tawagar ‘yan wasan kwallon raga ta ‘yan mata ke amfani da shi, kamar yadda kafafen yada labarai na kasar suka ruwaito.

Da dama daga cikin wadanda lamarin ya rutsa da su kananan yara ne, kamar yadda shaidun gani da ido suka sanar da kafafen yada labaran kasar, duk da cewa har yanzu ba a tabbatar da hakan a hukumance ba. In ji BBC.

Iyayen da ke cikin rikicewa sun yi cincirindo a wani asibiti da ke kusa suna neman ƙarin bayani.

Mutane takwas ne kawai daga cikin 19 da ke cikin dakin motsa jiki a lardin Heilongjiang na masana’antu suka tsira.

Gidan rediyon kasar Sin ya bayyana cewa, an ji mai horar da ‘yan wasan kwallon raga na makarantar yana kiran sunayen daliban yayin da tawagar masu aikin ceto suka isa cikin ginin, a birnin Qiqihar don ceto rayukan yaran.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp