fidelitybank

Gini ya danne mutane biyu har lahira a Abuja

Date:

Akalla mutum biyu sun mutu sakamakon ruftawar wani bene mai hawa biyu a unguwar Garki da ke tsakiyar birnin tarayyar Najeriya Abuja.

Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa na birnin Abuja, Abbas Idris, ya tabbatar wa da BBC faruwar lamarin, inda ya ce jami’an su na ci gaba da aikin ceto a wurin da lamarin ya faru.

Abbas Idris ya ce kawo yanzu an zaƙulo mutum 37 daga cikin ɓaraguzan ginin, inda mutum biyu suka mutu, aka garzaya da 35 zuwa asibiti.

Jami’an ceto daga hukumomin bayar da agajin gaggawa na FEMA, da jami’an kashe gobara da haÉ—in gwiwar jami’an kiyaye aukuwar haÉ—ura ta Æ™asar, FRSC na wurin da lamarin ya faru domin tabbatar da aikin ceto waÉ—anda suka maÆ™ale a Æ™arÆ™ashin ginin.

Kawo yanzu dai hukumomin ba su bayyana abin da ya haddasa ruftawar ginin ba.

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp